Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Ga wani manyan shugaban kasar da Shugaba Buhari ya maraba a Abuja (hotuna)

– Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya maraba wani manyan Shugaban kasar zuwa Najeriya

– Shugaba Buhari ya maraba takwaransanshi, shine Shugaban kasar Faransa mai suna Francois Hollande a yau, Asabar, 14 ga watan Mayu

– Shugaba Hollande ya zo kasar Najeriya saboda wani taro akan tsaro

KU KARANTA KUMA:

Wani jami’i mai hudda da jama’a a fadar shugaban kasar Najeriya mai suna Femi Adesina, shi ne ya saki hotunan Shugaba Buhari da maziyarcin shugaban kasa mai suna ShugabaFrancois Hollande.

Idan ba za ku manta ba, a garin Landan, wani babban birnin kasar Ingila. Sannan kuma, a lokacin taron yaki da rashawa a Landan, Shugaba Buhari ya gaya ma wani Firaym Ministan kasar Ingila mai suna David Cameron da aika ma shi kudaden Najeriya wadanda masu satar aljuhin Najeriya sun ajiye a kasar shi.

Ga hotunan wani manyan Shugaban kasar da Shugaba Buhari a kasa:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya maraba Shugaban kasar Faransa mai suna Francois Hollande

Shugaba Buhari da Shugaba Hollande inda yake gaisa maziyarcinsa a Abuja, wani babban birnin kasar Najeriya a yau, Asabar, 14 ga watan Mayu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Shugaban kasar Faransa Francois Hollande a gaban fadar shugaban kasa

Sojojin kasar Najeriya inda Shugaba Hollande ya zo kasar Najeriya

The post Ga wani manyan shugaban kasar da Shugaba Buhari ya maraba a Abuja (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus