– Kimanin mutane guda takwas sun rasu inda mutane guda 12 sun raunata akan harin kunar bakin wake wanda ta auku a sansanin yan gudun hijira – Wani harin ta fice a jiya, Laraba 20, ga watan Afirilu a garin Banki dake jihar Borno dake Arewa maso gabashin Najeriya – An bayyana wanda matan kunar […]
The post Matan kunar bakin wake 2 sun kai babbar hari akan sansanin yan gudun hijira appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
– Kimanin mutane guda takwas sun rasu inda mutane guda 12 sun raunata akan harin kunar bakin wake wanda ta auku a sansanin yan gudun hijira
– Wani harin ta fice a jiya, Laraba 20, ga watan Afirilu a garin Banki dake jihar Borno dake Arewa maso gabashin Najeriya
– An bayyana wanda matan kunar bakin wake guda biyu sun kashe mutane takwas inda masu yawanci acikin sansanin yan gudun hijira sun samu rauni
Wadannan yan gudun hijira suna zauna cikin sansanin saboda ta’addancin kungiyar yan Boko Haram.
Bayar da rahoto wanda harin kunar bakin wake sau biyu ta auku a daidai karfe 8 safiyar jiya, Laraba 20, ga watan Afirilu a wani kauye mai suna Banki a iyakar kasar Kamaru.
KU KARANTA KUMA: Yan Najeriya suke fushi da majalisar dattawan Najeriya
A hira da jaridar Reuters, wani mutum mai suna Khalid Aji da kuma dan kungiyar Grassroots Community Security Group, wanda dake a garin Konduga yace: “Matan kunar bakin wake guda biyu, wadanda, muke tunanin wanda suka cikin yan gudun hijira, sun kashe kansa, inda sun tashi bama bamai acikin sansanin yan gudun hijira.
“Harin kunar bakin wake farkon ta auku a daidai karfe 8 da safe, inda na biyu, ta auku bayan mintuna kadan. Mutane guda takwas sun mutu, inda mutane guda 12 sun raunata.”
Mista Aji ya bayyana wanda yan kungiyarshi, sun taimoki masu rauni. Kuma, wani manyan ma’aikacin hukumar Kwastam ta tabbarta da hakan, inda yake cewa wanda, mutane guda 15 ne sun raunata.
Wani garin Banki, yana da nisa daga Maiduguri, wani birnin jihar Borno. Domin garin Banki, kilomita 120 ne daga wani birnin jihar Borno.
The post Matan kunar bakin wake 2 sun kai babbar hari akan sansanin yan gudun hijira appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.