Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Yan sanda sun kama barayin Shanu guda 23

– Yan sandan Najeriya sun kama barayin Shanu guda 23

– An gurfanar dasu ne akan satar Shanu da kuma rike makamai

– Akwai manyan masu laifi acikin su wadanda yan sanda ke nema

Wasu yan sanda a bakin aikin su

 

 

A jiya 20 ga watan Afrillu na 2016, Yan sandan Jihar Filato sun nuna barayin Shanu guda 23 wadanda suka kama inda suka gurfanar dasu kotu akan laifukan satar Shanu da kuma rike makamai.

KU KARANTA: 

 

A inda ake nuna wadanda ake zargin a Hedikwatar Yan sanda ta jihar, Kwamishinan yan sanda Adekunle Oladunjoye ya bayana cewa ” A ranar 3 ga watan Afrillu na 2016, kimanin karfe 1 na dare, rundunar yan sanda ta musamman ta kama wadansu mutane guda 5 wadanda ake zargin cewa Barayin shanu a karamar hukumar Wase dake Jihar Filato.

” Manufar barayin dai shine su sace shanun dake a karamar hukumar Wase.

Ya bayyana cewa ana gurfanar da Alhaji Lawal Idris ( Goma), Mohammadu Yusuf, Musa Abubakar, Buba Ishaku da Idris Yusuf.

Kwamishinan ya bayyana cewa an kama harsashi mai yawa a hannun wadanda ake zargin, sannan kuma an kama su da mashina wadanda ake zargin sataowa sukayi. An kuma kama su da wayar salula guda 9.

Wadanda ake zargin daman ana neman su akan zargin aikata laifuka daban-daban. Rundunar yan sanda ta sha alwashin tabbatar da cewa anyi adalci kamar yadda aka alkawurranta.

Kwamishina yan sanda na jihar ya shawarci al’umma dasu kasance masu bin doka da Oda, domin yan sandan jihar shirye suke da su hukunta dukkanin masu neman tada zaune tsaye.

The post Yan sanda sun kama barayin Shanu guda 23 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus