Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Ku bari yancin kan Biafra da goyan bayan Shugaba Buhari – Cif Dike

– Cif Jones Dike ya shawarci ma mutane daga Kudu Maso Gabashin Najeriya dasu fara yaki da cin hanci da rashawa

– Wani dan Inyamirai yace wanda kokarin Shugaba Muhammadu Buhari daya karshen cin hanci da rashawa, abun mai kyau ne

– Ya kuma ya gaya ma masu zanga zangar Biafra dasu sauke tunanin su na yancin kan Biafra, da goyan bayan Shugaba Buhari

KU KARANTA KUMA:

Masu zanga zangar Biafra

Cif Jones Dike, wani shugaban kungiyar Buhari Solidarity Front Nationwide (BSFN) ya shawarci ma yan Kudu Maso Gabashin Najeriya da bari zanga zangar na yancin kan jamhuriyyar kasar Biafra. Ya gaya ma su, dasu goyan bayan Shugaba Muhammaadu Buhari akan yaki da cin hanci da rashawar shugaban kasan.

Jaridar Leadership na ruwaito wanda, wani shugaban kungiyar BSFN, ya bayyana hakan a wani taro a jihar Imo. Wata kungiya ta bayyana wanda  dalilin taron a jihar Imo, yana kan da fahimta goyan bayan gwamnatin Shugaba Buhari da karshen cin hanci da rashawa.

Dike, ya gaya ma yan jihar Imo a kananin hukumomin 27 a jihar da fuskanci rashin da’a da cin hanci da rashawa, kamar yadda, Shugaban Najeriya yake fuskanci su biyu.

The post Ku bari yancin kan Biafra da goyan bayan Shugaba Buhari – Cif Dike appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus