Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Babbar wutar ta cinye ofishin Babban Bankin Najeriya, mutane da yawa sun rasu (Hotuna)

– Bayar da rahoto wanda akwai wani fashewa wanda ta fara wutar a ofishin Babban Bankin Najeriya a Calabar, wani birnin jihar Cross River

– Ana jin tsoro wanda mutane da yawa sun rasa rayuwar su

– Wasu ma’aikatar hukumar suke fuskantar wutar sun kashe wani babbar wutar inda mutane, wadanda sun raunata suke samu lura a Asibitoci

Wani bayani take fitowa daga ma’aikatar ofishin Babban Bankin Najeriya, ta bayyana wanda, wani babbar wutar ta cinye gidajen bankin, inda mutane da yawa sun mutu. Kuma, mutane da yawa, sun raunata.

KU KARANTA KUMA:

Amma, wasu mutane sun bayyana wanda dalilin wutar, ta auku saboda gas silinda, wanda ta fashe.

Jaridar The Nation ta ruwaito wanda, ma’aikata daga hukumomin sojojin ruwa da sojin kasa da yan sanda da sauran hukumomin masu tsaro sun a wani ofishin. An bayyana wanda, wani wuta ta hallaka iri-irin abubuwa.

Wasu mutane a Calabar wadanda suke gano inda fashewar ta auku

A gaban Asibiti wanda sunkawo mutane wadanda sun raunata

Wasu motocin hukumar ma’aikatar wadanda suke fuskanci babbar wutar

A ofishin wani Babban Bankin Najeriya a jihar Cross River

The post Babbar wutar ta cinye ofishin Babban Bankin Najeriya, mutane da yawa sun rasu (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus