Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Nasara kamar yadda sojin Najeriya sun kashe dan ta’addan Boko Haram mafi so (Hotuna)

– Sojin kasa sun kashe wani dan ta’addan Boko Haram mafi so da kuma shugaban yan kungiyar Boko Haram

– Sauran yan kungiyar Boko Haram sun tsere da raunukan bindigogi

– Sojojin Najeriya sun kuma sun karba abinci da makamai daga yan ta’addan Boko Haram

KU KARANTA KUMA:

Hukumar sojojin kasa sun samu nasara kan yan kungiyar Boko Haram a jiya, Alhamis 10, ga watan Maris a yakin ta’addanci, inda sun kashe wani dan ta’addan Boko Haram mafi so.

Wani mukaddashin Daraktar hukumar sojojin Najeriya akan hudda da jama’a, mai suna Kanar Sani Kukasheka Usman, ya bayyana wanda, sojin daga 7 Multinational Joint Task Force Brigade Quick Response Group (QRG) a garin Baga da sojojin 118 Task Force Bataliyan, sun kashe wani dan kungiyar Boko Haram mara suna a wurin Daban Masara.

Wani wuri ne yan ta’addan Boko Haram suke yi da kawo iri-irin abubuwa masu cuta. Wani dan ta’addan Boko Haram mafi so, yana cikin yan kungiyar Boko Haram guda 100, wadanda hukumar soji suke so kama. Yana lambar 95 a sunayen 100. Ya samu rauni inda sojin sun fuskantar yan ta’addan.

Amma, wani shugaban yan ta’addan mafi so, ya rasu a tashar soji, inda yake samu lura a Asibitin sojoji.

Ga hotunan a kasa:

Dan kingiyar Boko Haram mafi so da shugaban yan ta’adda

Wani babur da kegs wadanda soji sun karba daga yan ta’adda

The post Nasara kamar yadda sojin Najeriya sun kashe dan ta’addan Boko Haram mafi so (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus