Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Manyan labarai 10 na ranar Alhamis

Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis 10 ga watan Maris. Ku duba domin ku same su.

1. Ali Danmaraya ya rasu 

Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na Kano ya rasu. Dan shekara 73 ya rasu a gidan shi.

2. An kama masu kaima Boko Haram kaya

An kama mutane guda 3 masu kaima Boko Haram kayayyakin buktatun su a Kamaru

3. Shugaban kasa Buhari ya nada Dakuku shugaban NIMASA

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dakuku Peterside a matsayin shugaban hukumar NIMASA

4. Ya kamata a binciki Jonathan – Ndume

Shugaban masu rinjaye na majalisar Datttawa yayi kira da a binciki tsohon shugaban kasa Jonathan

5. Farin jinin Buhari ya ragu – GAIN

Wata kungiya mai gudanar da bincike ta bayyana cewa farin jinin shugaban kasa Buhari ya ragu sosai

6. Gawonya karbi danshi bayan shekara 48

Tsohon shugaban kasa Yakubu Gawon ya amshi dan shi bayan da gwajin DNA ya tabbatar da alakar su.

7. NUPENG da PENGASSAN sun janye yajin aiki

Kungiyoyin 2 sun janye daga yajin aiki da suka shiga kwana daya da fara shi.

8. Majalisar Kogi zata kai Dogara kara

Shugaban majalisar da shugabannin kwamiti guda 10 sun sha alwashin kai kakakin majalisar wakilai ta Najeriya kare kotu saboda rashin biyayya ga Kotu

9. Shugaba Buhari ya canza ma’aikata 184

Saboda rawar da suka taka a cikin canza kasafin kudi na 2016 ya sanya Buhari ya canza su.

10. Faston Kenya yazo Najeriya domin ya kawo karshen Cocin kudade

Fasto David Owunor ya bayyana cewa yazo Najeriya domin ya kawo karshen cocina na kudi

The post Manyan labarai 10 na ranar Alhamis appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus