Wadanda an ceta daga Boko Haram sun bayyana wani wuri ana boyewa yan matan Chibok
– Wasu wadanda an ceta daga Boko Haram sun kawo labari akan yan matan Chibok
– Hukumar sojojin Najeriya sunce wanda sun ceta wata yan matan Chibok wadanda suna da ra’ayu kwanan nan
– Sun bayyana wanda suna cikin wani kauye mai suna Njimiya inda sun bayyana sauran yan matan Chibok suna da ciki
Yan matan Chibok
Wasu mata da mace wadanda sojojin Najeriya sun ceta daga hannun yan ta’addan, suke tona babbar asiri yadda wadanda an ceta daga Boko Haram sun kama su. Sun bayyana yan matan Chibok wadanda yan kungiyar Boko Haram sun sace a shekara guda biyu da suka wuce, suna ra’ayu.
KU KARANTA KUMA: Boko Haram: Sojin sama samu sabon sake kamanni
Jaridar Leadership ta ruwaito wanda guda daya tsakanin wadanda ana ceta daga Boko Haram mai suna Zara ta bayyana wanda ta gano wata mata tsakanin yan matan Chibok a wani kauye mai suna Njimiya inda suka tsere daga yan ta’ddan Boko Haram.
Zara tace wanda ta gano wata mata suka diba ruwa a kauyen Njimiya. tace wanda ta maganta a yaren Kanuri da su inda guda daya tsakanin mata tace wanda ba zata maganta a yaren Kanuri. Amma, ta bayyana a yaren Hausa wanda ta zo daga Chibok.
A yanzu, Zara tana da ciki watanni biyar na wani dan ta’addan Boko Haram.
The post Wadanda an ceta daga Boko Haram sun bayyana wani wuri ana boyewa yan matan Chibok appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.