Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata 1 ga watan Maris. Ku duba domin ku same su.

1.  Matasa sun jefi motar gwamnan Niger
Wasu matasa sun jefi motar da gwamnan Niger yake a ciki.

2. An kama yara da laifin habbaka zina
Wasu yara wadanda basu kai kunzalin balaga ne aka kama saboda wannan laifi.

3. Jerin yan Najeriya 15 masu jiragen sama
Duk da matsalar tattalin arziki da ake fama da ita, yan Najeriya sunfi kowa yawan jiragetn sama na kansu a Afirika.

4. Buhari bai tilasta Adeosun ba
Saboda ta rufe kanta a kasar Qatar, wasu sun fara zargin Buhari.

5. Kudin Dangote sun ragu
Kudin Dangote sun ragu a yayin da ya ja baya a jerin mssu kudin duniya

6. Buhari ya karvi baki a Fadar shugaba kasa
Shugaban hukumar ECOWAS ya ziyar i Buhari a tayin da Wa’adin aikin shi ya kare

7. Yan sanda sun kama sojin bogi
Wani wanda yake bayyana shi sojin ruwa ne aka kama a jiya a jihar Enugu.

8. Na kama aboki na da matata
Wani mutum ya bayyana yadda abokin shi yaci amanar shi.

9. Fayose ya sake zargin Buhari da yaudarar yan Najeriya
Gwamna Fayose ya zargi shugaba Buhari da yaudarar tan Najeriya.

10. An umurci mata masu bada labari su ringa nuna tsiraici a Albani
Saboda mazab kasar basu da ra’ayin jin kallon labarai ne ya sanya aka ce ma mata masu bada kabarai su ringa nuna tsiraicin su.

The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus