– Shugaba Muhammadu Buhari ya jadada wanda sojojin Najeriya sun kore yan kungiyar Boko Haram gaba daya a kananin hukumomi dukka a jihar Borno – Sojojin Najeriya sun samu nasara akan ta’addanci Boko Haram – Shugaba Buhari ya sha alwashi wanda zaya yi komai akan yaki da cin hanci da rashawa Shugaban kasar Najeriya Muhammadu […]
The post Mun sani wani wuri yan Boko Haram suke boyewa – Shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
– Shugaba Muhammadu Buhari ya jadada wanda sojojin Najeriya sun kore yan kungiyar Boko Haram gaba daya a kananin hukumomi dukka a jihar Borno
– Sojojin Najeriya sun samu nasara akan ta’addanci Boko Haram
– Shugaba Buhari ya sha alwashi wanda zaya yi komai akan yaki da cin hanci da rashawa
![a boko haram](https://i.onthe.io/vllkyt7l6p3mlkres.62275bb4.jpg)
Yan ta’addan Boko Haram
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya nema wanda sojin kasa sun kore wata kungiya mai suna yan ta’addan Boko Haram daga kananin hukumomi gaba daya a jihar Borno wadanda suka kama kafin ya shiga ofish.
Shugaba Buhari inda yake tattauna da wasu tawagar da jakadan kasashen waje a wani biki a fadar shugaban kasa a Alhamis 18, ga watan Faburairu, yace:
“Abun zan bayyana ne wanda inda an ranstar da ni a ranar Juma’a 29, ga watan Mayu, 2015, yan kungiyar Boko Haram suka rike kananin hukumomi 14 a Arewacin Maso Gabashin kasan. Amma, a yau, wata kungiya, bata rike kowane karamar hukumar ko wani yanki a Najeriya.
“Suke boyewa cikin dajin Sambisa. Akwai lokaci, suke kai hari akan fareren hula a wasu garuruwa.”
A karshe, shugaban kasa yace wanda zai yi abubuwa dukka daya kama yan ta’addan.
The post Mun sani wani wuri yan Boko Haram suke boyewa – Shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.