Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Boko Haram: 6 sun mutu, 30 sun raunata inda mata kunar bakin wake sun kai hari

– Wata mata kunar bakin wake sun kari hari a wani kauye mai suna Nguetchewe a iyakar yankin Arewacin kasar Kamaru

– Mutane 6 sun mutu inda yan kauyen sama da 30 sun raunata

– Wani bayani daga hukumar yan sanda ta bayyana wanda akwai yara da yawa tsakanin wadanda sun rasu da samu rauni

Yan ta’addan Boko Haram a kasar Kamaru

A yau Laraba 10, ga watan Faburairu ne mutane sama da 6 sun rasu a kunar bakin wake na biyu a kauyen Nguetchewe, wani gari tsakanin iyakar kasar Najeriya, Jaridar The Punch ta ruwaito.

Wani labari daga masu tsaro ta gaya ma jaridar AFP wanda “mata kunar bakin wake 2 sun tashi kansu da bam a daidai karfe 6:20 da safe inda mutanen a kauyen suka shirya abincin su.”

Wani dan sanda ya bayyana wanda tsakanin mutanen 30 da 50 sun raunata a hare haren inda yaro da matasa da yawa suka cikin wadanda sun raunata.

An dauki wadanda sun samu rauni da yawa zuwa wani Asibiti a garin Maroua.

Idan ba za ku manta ba, a kwanan nan watanni ne wadanda aka zargin yan ta’addan Boko Haram sun kai hari a kasar Kamaru.

A ranar Litinin 25, ga watan Janairu ne yan kunar bakin wake 4 sun kai hari a wani kauye a yankin Arewacin kasar Najeriya inda suka kashe yan kauyen 25.

Sannan, bayan sauran kwanaki bayan hare haren, yan kunar bakin wake 2 sun tashi bama bamai inda mutane 4 sun rasu da kuma sama da 12 sun raunata a gari mai suna Kerawa a Kasar Kamaru.

The post Boko Haram: 6 sun mutu, 30 sun raunata inda mata kunar bakin wake sun kai hari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus