Majalisa ta daga tabbatar da kasafin kudi na 2016
Majalisa da daga tabbatar da kasafin kudi na 2016 sai mama ta gani domin akwai kuskurai da yawa a ciki.
Shugaban kwamitin kula da kasafi, Danjuma da Abdulmumin Jibrin ne suka bayyana haka a Abuja. Sun bayyana cewa akwai kurakurai da yawa a ciki, suna so su gana da jami’an gwamnati da yawa domin ganin an gyara wannan kurakuran.
Ada an sanya ranar 25 ga watan Fabrairu a matsayin ranar da za’a tabbatar da kasafin kudin, amma yanzu babu rana.
The post Majalisa ta daga tabbatar da kasafin kudi na 2016 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.