Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Mu Duk, Masu Rashawa: Tsohon Gwamna Ya Bayyana Akan Rashawa

Wani tsohon gwamna ta jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya bayyana wanda yan Najeriya yawacin sun masu rashawa ne. Yace kuma wanda cin hanci da rashawa sun lalace kasar Najeriya.

Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa

Wani tsohon gwamnan wanda yake fuskantar laifukan cin hanci da rashawa wanda kwamishin na hana almudahana sun kawo da shi ya jadada wanda yake goyi bayan Shugaba Muhammadu Buhari a yaki da cin hanci da rashawa.

A hira da jaridar The Sun, Bafarawa ya bayyana kan matsalan cin hanci da rashawa tsakanin yan Najeriya. Yace kuma wanda cin hanci da rashawa yana da yawa a Najeriya domin mutane suke so kudi kafin goyi bayan wani dan takara mai siyasa. Sannan kuma ya yaba ma Shugaba Buhari akan kokarin shi da karshe cin hanci da rashawa.

Bafarawa yace: “A yau, cin hanci da rashawa, abun na farko ne kamar yadda yan Najeriya 90 bisa 100 su masu rashawa ne. Domin idan ku tafi gurin masu talakawa, cin hanci da rashawa ta fara daga can. Kafin zaben, mutane zasu tambaye na kudin. Wannan shine cin hanci da rashawa na farko.

“Kuma ma’aikatar Najeriya zasu taimoki da wasu mutane dasu kawo kudi.

“Abun mai albarka na kowa ne wanda gwamnatin Buhari bata halarci da cin hanci da rashawa. Bai kamata da gano yaki da rashawa kamar yakin Buhari kawai, amma kamar yadda yakin, wanda ya kamata dasu taimoko gwamnati. Buhari kawai, ba zai karshe cin hanci da rashawa. Amma idan bamu yaki da rashawa, cin hanci da rashawa zata kashe Najeriya.”

Sannan kuma Bafarawa ya shawarci wanda yaki da rashawa ba aikin hukumar EFCC kawai ne. Amma kowa da kowa suke bukata ilimi da hana cin hanci da rashawa.

The post Mu Duk, Masu Rashawa: Tsohon Gwamna Ya Bayyana Akan Rashawa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus