Shahararren mawakin nan da duk yawancin wakokinsa bisa Nuni da ishara ce ga shuwagabanni da yan kasa, wato Aku mai bakin magana fresh Emir, ya sako sabuwar waka dal a leda mai taken, kwaba.
wannan waka ta kwaba duk da bamu san su wa suka kwaba ba shin shuwagabanni ne suka kwaba ko ko raw materia, anan raw material na nufin talakawa ayi sauraro lafiya don sanin suwa suka kwaba
The post Download Mp3 : Fresh Emir – Kwaba appeared first on DL HAUSA NOVELS.